Nazarin Layin Murya:A Fim Ɗin “A Duniya”
Clicks: 2
ID: 309481
2025
Article Quality & Performance Metrics
Overall Quality
Not rated
Combines reader engagement with the AI quality analysis. This
article has not been analysed, so there is no overall score —
reader engagement is measured and shown alongside.
Reader Engagement
Emerging Content
0.3
/100
2 views
1 readers
AI Quality Assessment
Not analyzed
Readership in this journal
EmergingRanked #130 of 145 articles by views in Aminu Kano Academic Scholars Association Multidisciplinary Journal
Most read
Least read
Bar heights use a square-root scale. Only the 120 most-read articles are drawn; the journal has 145 in total.
Mint this article as an NFT
Not yet mintedCreate a permanent, verifiable on-chain record of this article on the Scimatic Network. The NFT is held in your Journament account, and you can withdraw it to your own wallet at any time.
5
SUSD
one-off · no wallet required
Abstract
Wannan maƙala mai suna “Nazarin Layin Murya a Fim ɗin A Duniya” ta nazarci layi ne a wasu jimloliin da jarumai suka yi a Fim ɗin A Duniya mai dogon zango, Binciken ya gudana ne a ƙarƙashin mazahabar layin murya ta farfesa M.A.Z. Sani (2013) in da ya bayyana layin murya da cewa, yanayi ne da murya take rausaya tana rangaji a yayin da mai magana yake maganarsa ta hanyar hawa da gangara. Don haka, wannan takarda ta gano cewa, layin murya akan nazarce shi a cikin abin da ya shafi tsarin sauti ta fuskar walwalar harshe da ya shafi tsarin sauti a rukuni na wata al’umma musamman a cikin shirin fim. Don haka, an gano cewa, an yi amfani da layin murya don isar da saƙo, kuma ya je in da ake so. Misali ta fuskar hawa da saukar kalmomi a cikin magana ko nuna isa ko kuma gwanintar harshe, haka kuma an gano layin murya iri uku da jaruman wannan fim suke amfani da su da nufin isar da saƙo waɗanda suka haɗa da layin murya na isa wato izza, da layin murya na salo, da layin murya na jan hankali.
| Reference Key |
imported_1762721593_6910ff39265c1
Use this key to autocite in the manuscript while using
SciMatic Manuscript Manager or Thesis Manager
|
|---|---|
| Authors | Isma’ila Idi Yari |
| Journal | Aminu Kano Academic Scholars Association Multidisciplinary Journal |
| Year | 2025 |
| DOI |
DOI not found
|
| URL | |
| Keywords | Keywords not found |
Citations
No citations found. To add a citation, contact the admin at info@scimatic.org
Comments
No comments yet. Be the first to comment on this article.